Hello Poetry
Submit your work and get some sparkles! Create free account
"fara" poems
You're a bully Yet so silly. In my naked eyes, You're so pretty. Your name is gorgeous, Everytime i remember you, I got so nervous. Small Terrible Clever And Irresistible You're wearing sneakers And so hot in red. When you flash a smile, You're like an angel in disguise. Having you Is like lightning candle in the rain And this heart of mine, Is raedy for the pain. Fatima Zahra In your palace you are the queen. I may not be your king, But a slave of yours may be my dream.
0
Sep 15, 2014
Sep 15, 2014 at 1:56 AM UTC
fara
Tirka-tirka ana tara tara. Hujjojin duka an tattara. Lauyoyi sun debi wara. A can kotu kuwa an fara. Tattara hujjoji a fili karara. A cikin kotun koli ba'a bara. In baka da hujja sai ka tara. Wani lokaci ko wata shekara. Wata zai kama, mu dau kara Don tsula biri ya shirya zara. Buri nasa yayi ta kona kara Tsula tuni a kai nasa ya sha gora Wata ya doso Lokacin tsayawar sa ya taso Jama'a ku zo mu siyo soso Mu wanke dattin kwanso Wata kila tsula zai je gidan kaso Kuma za'a daure shi a kwankwaso Zai yi ta tsalle ko baya so Don ya sha wankan soso Wai ina yake ne, kantoma Mun sani baka da makoma In ka tafi ba badda kama Duk abin da ka shuka zai girma Zaka girba tabbas ba tantama A gidan kaso ko a magarkama. An fara duba wata. Ga samaniya ta haskaka Masoyan korra sun rausaya Murna ta su ta wuce zolaya To ina masoya ja? Sun hauhawa. Farashi nasu ya raurawa, ya fadi kasa tamkar wawa. Tun sun ga wata a samaniya, jinjiri me yaye hayaniya, Sun tunzura su yi hayaniya. Shugaban jam'iyya yace Kowa ya fito da idaniya Ya kura su sama yayi dubiya Jariri na wata zai bayyana A daren yau ko gobe da jibi.
0
Jan 2, 2024
Jan 2, 2024 at 8:45 AM UTC
A fara Duban Wata
"Doream ca tu sa-mi fii alaturi, Dar ai disparut si m-ai lasat plangand. Vedeam sute de frumoase meleaguri. Dar doar tu-mi erai frumoasa in gand." Am sa te fac sa te ineci in sange Si o sa iti vezi mama *** te plange. Asa *** plang si eu de cateva luni incoace Din cauza ca tie nimic nu-ti mai place. Orice as face, nu e bine. Oricat as incerca, tot nu o sa te am langa mine. Tot ce faci e sa ma ignori Fara sa stii, sau poate cu buna stiinta, ca asa ma dobori. in plansete o tot tin Si doar asa mai *** sa dorm. Din al tau sange as face vin Si doar cu el as putea sa te transform. Dar degeaba, eu nu te *** rani. Tu poti si o tot faci. Caci tu pentru mine esti un zeu Iar eu pentru tine m-as lupta cu mii de draci. Am ganduri rele, Incerc sa le alung. Sentimentele-mi sunt grele Si de realitate as vrea sa ma disjung. Tu o sa-mi ramai vesnic in gand Si eu doar cu gandul am sa raman, vesnic plangand.
0
Oct 16, 2020
Oct 16, 2020 at 2:31 PM UTC
Extaz/agonie
Saudatu yan mata Ki yi mini tatata Sai ki zamo mata ta A guri na ke ce yar gata Na fara da ke cikin raina Ni ban san ki ba a ko ina Gashi na fada a labari na Saudatu yan mata ce, burina Nayi gamo da so, boyayye Har a cikin raina, ya baibaye A cikin zuciya ya kanainaye Ya cike gurbin can da na boye Nayi nutso cikin tafkin Soyayya Na rasa kaina cikin kokon zuciya Dama zaki bani yarda a samaniya Da na zama sarki ke ko sarauniya Saudatu yan mata Karbi bukata ta Ki mini tatata Ki zamo mata ta
0
Apr 3, 2022
Apr 3, 2022 at 9:47 AM UTC
Saudatu yan mata
in september I thought there was a formula, a frequency, for making someone fall in love with you but then I learned to be careful who you dance with, especially the slow dances that give you double vision it dawned on me that I couldn't be haunted by april anymore, that I'd have to taste the sun again and stop hitting my bumper against illusive fantasy **** the clown, that evil joker with smiling scars, the one that gives you creature fear when the voice starts, turn it off listen to the shores instead, seashell sounds for just a little bit it will help me close my eyes against the scene and people like you tonight please wait up for me- do you want it all? these filthy halls? we can't always avoid bad karma, or escape psychasthenia, even when we're filled with loneliness and the scream that begs of the someone, who are you, really? you taste of heaven and human emotion but will we last through october? -c.j.
0
Jul 22, 2016
Jul 22, 2016 at 6:40 PM UTC
mánuði til að fara