Submit your work, meet writers and drop the ads. Become a member
Apr 2022
G = Gwani na gwanaye Gwamnan gobe
A = A Gurin jama' a gwani kaiΒ Β ne zobe
W= Waliyin Gwamna a Kano ko ba zabe
U = Uban marasa gata mai yi musu dabe
N = Nasiru Dan Yusif ne ka gagara dambe
A = A kano kowa ya bi don ka wuce Rabe
Safana
Written by
Safana  27/M
(27/M)   
  258
   xavier thomas
Please log in to view and add comments on poems