Submit your work, meet writers and drop the ads. Become a member
Jun 2020
Tara saura minti tara
Tara ta taru ta tattara
Tarin taruwar tara-tara
tura karota a alkantara

Goma da minti goma
Gwamma ta gwammaja
Gwanar goga gogen gorar
Gano gwanin goga garaya

Bakwai da minti bakwai
Mai kwai ya kwaikwaye
Kwaiduwar kwakwalwar
Kwakwar kwalamar kwai
Safana
Written by
Safana  27/M
(27/M)   
  81
   Colm
Please log in to view and add comments on poems