Submit your work, meet writers and drop the ads. Become a member
Ahmad Almustapha Jun 2021
Bauchi naman-keya, ga kitse ga tauri

Bauchi kaya bakusan nagida ba, ku keta rigan yaro ku keta rigan baba

Bauchi talala mai kamar sake, ta nesa mekamar akama amma kuma tai-nisa

Baku son kudi sai iko, ana ganinku wawaye, kuna ganin su sune wawa

Gabaruwa mejima ta Malam Yakubu, meson yini zai kwana, mai kwana zaiyi wata, me wata zai shekara, daga shekara ka zauna dabas, garin karo kuma garin harga Allah Dada

Yaro kaso fada kwari ya kare, garin kaso mutun karasa abin bashi, garu gara da naka in babu naka kare yafika
Bauchi biwai namijin gari
Safana Oct 2022
Jagoran Al'umma, Jarumi Jagaba
Adalin Adalcin, jagaba babu adawa
Gagara badau namijin yan siyasa
Aminin Talakawa, Najeriya babu kamar ka
Bola Ahmed, Dan Tinubu kaine Asiwaju
Alheri ne kai, ko ina baka mugunta
Najeriya sai kai, kai ma sai Najeriya
2023 Nigeria will decide

— The End —