Submit your work, meet writers and drop the ads. Become a member
Jun 2020
Can da dare na dare
Bisa dereren dara
Yara yan tare taron
Tattara taurar tata
Na takura turmin
Tura turakar tunkura

Kunyar kunya na
Tunkuya tukar tuka
Tukwanen kwaba
Kwafar kololon
Kwakwule kwacen
Kwakwa na kwakwula

Hausa ba dabo ba
Hausa, a mother 👅
Safana
Written by
Safana  27/M
(27/M)   
  526
   Eman
Please log in to view and add comments on poems