Submit your work, meet writers and drop the ads. Become a member
Jan 2023
Na fada muku gaskiya
kowa sai ya dau aniya
Don gyara hayaniya
sai mu dandana jar miya
babu sauran magiya
ko mu dandana farar fiya
amma banda fariya
tun da mun kife rariya

waye zaya zagaya
ya riko mana ragaya
sai dai kai kai daya
Tinubun mu guda daya
wanda **** zai waiwaya
yan baya su sha miya
babu mai tako kaya
ko ya dauko duniya

Wai a kasar mu gaba daya
wa ne ne mai aniya
ta jan ragama daya
to ku amsa gaba daya
Tinubun mu **** daya

wa ne ne mai juriya
ta rike nijeriya
Tinubun mu **** **** daya

wa ne ne a tsakiya
wanda kowa na bibiya
Na ce Tinubu ne guda daya

wa ye zai yafiya
yafiyar yan mamaya
Tinubu ne **** daya
Babu bambancin kabila, a matsayina na Bahaushe, yafi na zabi Bayerabe domin yana da abubuwa da yawa da zai kawo wa kasar ta mu Najeriya. Hangen sa yana da fadi, kuma manufarsa tana da Ζ™arfi.
Safana
Written by
Safana  27/M
(27/M)   
172
     Maria Mitea
Please log in to view and add comments on poems