Hello Poetry
Submit your work and get some sparkles! Create free account
_Ina son ki Ina kaunar ki ...Tamkar ki Ni banda kamar ki Ni zan dauke ki In dora ki a doki Ke ce hasken haske Hasken daya haska haske A zuciya ba wata sai ke Ga hannu na sai ki rike A gari sai zancen mu ake Wai bani da kowa sai ke Ba wani wai zancen haka ne Ba ni da kowa tabbas haka ne Ke ce daya tilo na gane Kannan ki a guri na kanne ne Yayyen ki a guri na yayye ne Kowan ki guri na kowa ne 🎼🎵🎶 Ina son ki Ina son sunan ki Inkiyar ki Da asalin sunan ki Murmushin ki Wanda yake kuncin ki Maganar ki Ita ce furicin ki A harshen ki Har cikin zuciyar ki Sun dace da siffar ki Kyakkyawa... Sunan ki, ga kawa Ya kan birge kowa Ke! Har yan adawa In sun ji suna tafawa Amintacciya... Siffar ki, aminiya Rayuwar ki sam babu hayaniya._
0
Oct 27, 2024
Oct 27, 2024 at 8:36 AM UTC
Ina son ki

Amina Husnah
Safana
Written by
33/M/Kano, Nigeria
Oct 27, 2024
Oct 27, 2024 at 8:36 AM UTC
Request permission to use this poem