_Akwai sama a cikin sama
A can samaniya Allah ne sama
Shi yake komai da ganin dama
Shi ne makagin hagu da dama
Rana da wata, ya bar su alama
Mahaliccin halittu da dama
A cikin halittu na sa har da Adama
Daga Adamu ya yi yaya nasa masu kama
Wasu da kiba wasu kuma rama
Tabbas! Tsarki ya tabbata ga mai rahma_
Jun 23, 2024
Jun 23, 2024 at 2:17 PM UTC
_Akwai sama a cikin sama
A can samaniya Allah ne sama
Shi yake komai da ganin dama
Shi ne makagin hagu da dama
Rana da wata, ya bar su alama
Mahaliccin halittu da dama
A cikin halittu na sa har da Adama
Daga Adamu ya yi yaya nasa masu kama
Wasu da kiba wasu kuma rama
Tabbas! Tsarki ya tabbata ga mai rahma_
