Hello Poetry
Submit your work and get some sparkles! Create free account
Matakin nasara hakuri. matakin mutuwa kakari. Matakin tauna hakori. abin yin faskare ne gatari. Kowa yana gudun hatsari. Uwa da yaya sai bari bari. Mara wanka kullum sai kari. A cinye gona sai fari. Yabanya Allah ya fishheki fari.
0
Jul 12, 2023
Jul 12, 2023 at 1:37 AM UTC
Yabanya Allah ya fishsheki fari
Matakin nasara hakuri. matakin mutuwa kakari. Matakin tauna hakori. abin yin faskare ne gatari. Kowa yana gudun hatsari. Uwa da yaya sai bari bari. Mara wanka kullum sai kari. A cinye gona sai fari. Yabanya Allah ya fishheki fari.
Safana
Written by
33/M/Kano, Nigeria
Jul 12, 2023
Jul 12, 2023 at 1:37 AM UTC
Request permission to use this poem