Hello Poetry
Submit your work and get some sparkles! Create free account
Na fada muku gaskiya kowa sai ya dau aniya Don gyara hayaniya sai mu dandana jar miya babu sauran magiya ko mu dandana farar fiya amma banda fariya tun da mun kife rariya waye zaya zagaya ya riko mana ragaya sai dai kai kai daya Tinubun mu guda daya wanda shi zai waiwaya yan baya su sha miya babu mai tako kaya ko ya dauko duniya Wai a kasar mu gaba daya wa ne ne mai aniya ta jan ragama daya to ku amsa gaba daya Tinubun mu shi daya wa ne ne mai juriya ta rike nijeriya Tinubun mu shi shi daya wa ne ne a tsakiya wanda kowa na bibiya Na ce Tinubu ne guda daya wa ye zai yafiya yafiyar yan mamaya Tinubu ne shi daya
0
Jan 10, 2023
Jan 10, 2023 at 6:00 PM UTC
A ZABI AHMED BOLA TINUBU 2023

Babu bambancin kabila, a matsayina na Bahaushe, yafi na zabi Bayerabe domin yana da abubuwa da yawa da zai kawo wa kasar ta mu Najeriya. Hangen sa yana da fadi, kuma manufarsa tana da ƙarfi.
Safana
Written by
33/M/Kano, Nigeria
Jan 10, 2023
Jan 10, 2023 at 6:00 PM UTC
Request permission to use this poem