Hello Poetry
Submit your work and get some sparkles! Create free account
Akwai wani mutum da baya karya A cikin al'amuransa baya karaya A kowanne yanayi baya kada garaya A duk wahala baya juya baya A yanayin fushi baya jayayya A cikin daji ya kan dauki kaya Bashi da yaudara ko kifadi Baya tsoron ta kife in ya fadi Baya ja da baya wajen tadi Baya tsoro ko da za'ayi shadi Baya rowa wajen bada madi Baya taka rawa duk dadin kidi Cikakken adali ne shi kowa yabi Cikin jama'a kuwa baya harbi Cincirundon jama'a sunyi masa lakabi Farar aniya laya sai muyi ta bi Saboda yaja raganar kowa sai muyi tabi Tafi-tafi dai GAWUNA kowa ya bi
0
Nov 28, 2022
Nov 28, 2022 at 5:44 PM UTC
Zancen Gaskiya

Safana
Written by
33/M/Kano, Nigeria
Nov 28, 2022
Nov 28, 2022 at 5:44 PM UTC
Request permission to use this poem