Hello Poetry
Submit your work and get some sparkles! Create free account
Jagoran Al'umma, Jarumi Jagaba Adalin Adalcin, jagaba babu adawa Gagara badau namijin yan siyasa Aminin Talakawa, Najeriya babu kamar ka Bola Ahmed, Dan Tinubu kaine Asiwaju Alheri ne kai, ko ina baka mugunta Najeriya sai kai, kai ma sai Najeriya
0
Oct 29, 2022
Oct 29, 2022 at 4:57 AM UTC
JAGABAN

2023 Nigeria will decide
Safana
Written by
33/M/Kano, Nigeria
Oct 29, 2022
Oct 29, 2022 at 4:57 AM UTC
Request permission to use this poem