Hello Poetry
Submit your work and get some sparkles! Create free account
Saudatu yan mata Ki yi mini tatata Sai ki zamo mata ta A guri na ke ce yar gata Na fara da ke cikin raina Ni ban san ki ba a ko ina Gashi na fada a labari na Saudatu yan mata ce, burina Nayi gamo da so, boyayye Har a cikin raina, ya baibaye A cikin zuciya ya kanainaye Ya cike gurbin can da na boye Nayi nutso cikin tafkin Soyayya Na rasa kaina cikin kokon zuciya Dama zaki bani yarda a samaniya Da na zama sarki ke ko sarauniya Saudatu yan mata Karbi bukata ta Ki mini tatata Ki zamo mata ta
0
Apr 3, 2022
Apr 3, 2022 at 9:47 AM UTC
Saudatu yan mata

Safana
Written by
33/M/Kano, Nigeria
Apr 3, 2022
Apr 3, 2022 at 9:47 AM UTC
Request permission to use this poem