Hello Poetry
Submit your work and get some sparkles! Create free account
Ka mike an ce karkata Kai!  taka an ce tatata Yaushe ne rana za ta? Gani na abokin ta wata Ba rana, sati har wata Tun da na hango yar wata Mata daga gefe na kai mata Hari dan na nuna bajinta ta Ai ko sai tayi mini raf ta ta Ta rike hannu na me kanta Sai ta ja ni cikin dangi na ta Tai ta nuni ga dangi nan na ta Baba yayi murna babu karkata Umma ta taka yar rawa ta ta Don murna har da kawa ta ta Maganar  aure ce na yi mata Tun da fari ta dauke kai nata Ta bi son rai da kawaye nata Mai kudi shine a gaba nata Na manta har da batu na ta Rana daya sai ga kira na ta Gaisuwa ta Mahaifi na tayi Ra'ayi, sauyawa ta sa na yi Tausayi shine da yasa nayi Kan batun labarin da tayi Zuciya ta raurawa nan tayi Tausayawa zuciya ta nan tayi Na amshi batun ta kuma za'ayi Takure kai na duka ni nayi Do na nuna bajinta da ra'ayi Na kudurce aure ne zamu yi Yan uwa murna duka sun tayi Fatan alheri an ta yi Na ganin auren mu da za'ayi Gashi nan dai auren an yi Tun da fari fa zaki ne yayi Dandanon madara duka yayi Har Zuma da madi duka yayi Daga baya ta sauya ra'ayi Na shiga uku na kara uku Bana son na shige can kurkuku In na kara shiga uku sau uku
0
Apr 9, 2022
Apr 9, 2022 at 6:28 PM UTC
Kai! Duniya ta

Safana
Written by
33/M/Kano, Nigeria
Apr 9, 2022
Apr 9, 2022 at 6:28 PM UTC
Request permission to use this poem