Hello Poetry
Submit your work and get some sparkles! Create free account
Na riko wanni abu Can cikin zuciya babu mai sa janye Don ko shine gaba na Zuciya ta rkice... Tun daren da na ganka Zuciya ta kagauta kai nake so na gani Ya ka dan saurayi Kai nake so ka gane Ba bu mai sa ni na janye duk kalamai da nai Hankali na Zuciya ta Dukka sun  kagauta So nake yi na ganka Ka zamo kussa da ni Kai Habeeb dan Habeeb So da kauna na ba ka Ba bu mai sa na karbe Don ko kai ne a gaba Auwal ne Auwal ne Auwal ne Auwal ka gane Son ka ya mamaye Zuciya ta da raina Rayuwa ta ka ce In kano so Sai ka so Dukka ni ta ka ce Auwal ne Auwal ne Auwal ne
0
Mar 9, 2022
Mar 9, 2022 at 6:29 PM UTC
Auwal ne

Safana
Written by
33/M/Kano, Nigeria
Mar 9, 2022
Mar 9, 2022 at 6:29 PM UTC
Request permission to use this poem