Hello Poetry
Submit your work and get some sparkles! Create free account
Kallo ya koma can sama Kowa ya gaza kaiwa sama Iska a wajen tayi sama Yaro da kudi yaje sama Kato ba kudi ya bar sama Kyawun yan mata ne sama Saurayi da kudi shine sama Kai wannan karni ya hau sama Wai kowa a kasa sai yaje sama Shi ko na saman zai can sama Burin talakawa su hau sama Mai kudi haka zai kara sama Sojan baka zai so yayi sama Dan siyasar banga, shi ma sama Yan siyasa, kowa  muje sama Masu mulki burin su suje sama Sun manta Allah ne yayi sama Da abin da yake sama can sama Ya mallaki komai a cikin sama Har ikon da yake kasa da sama In yace komai yayi sama zai sama In yace kowa yayi sama zai sama A cikin ikon sa da ke sama
0
Jan 30, 2022
Jan 30, 2022 at 2:00 AM UTC
Sama, da yin sama na Allah ne

Success is from Allah (God), there must be rich and poor people from the beginning of the life to its end. No one uplifting himself but nature gives him ability to get uplifted as no one gave himself right to live and destiny to dead. May we be uplifted righteousness without hurting any living thing on this earth.
Safana
Written by
33/M/Kano, Nigeria
Jan 30, 2022
Jan 30, 2022 at 2:00 AM UTC
Request permission to use this poem