Hello Poetry
Submit your work and get some sparkles! Create free account
Carol tayi sauri ta zo ta kula mu ta saka bakunan mu su furta ciki na ran mu Abin da yake a ran mu fuskar mu fari ta kamu da hasken rana akan mu Carol tayi sauri
0
Sep 12, 2021
Sep 12, 2021 at 3:47 AM UTC
Carol
Carol tayi sauri ta zo ta kula mu ta saka bakunan mu su furta ciki na ran mu Abin da yake a ran mu fuskar mu fari ta kamu da hasken rana akan mu Carol tayi sauri
Hausa rhyme for carol
Safana
Written by
33/M/Kano, Nigeria
Sep 12, 2021
Sep 12, 2021 at 3:47 AM UTC
Request permission to use this poem