Hello Poetry
Submit your work and get some sparkles! Create free account
Can da dare na dare Bisa dereren dara Yara yan tare taron Tattara taurar tata Na takura turmin Tura turakar tunkura Kunyar kunya na Tunkuya tukar tuka Tukwanen kwaba Kwafar kololon Kwakwule kwacen Kwakwa na kwakwula Hausa ba dabo ba
0
Jun 20, 2020
Jun 20, 2020 at 6:14 PM UTC
Kafiya (Rhymes) I

Hausa, a mother 👅
Safana
Written by
33/M/Kano, Nigeria
Jun 20, 2020
Jun 20, 2020 at 6:14 PM UTC
Request permission to use this poem