Hello Poetry
Submit your work and get some sparkles! Create free account
_Akwai sama a cikin sama A can samaniya Allah ne sama Shi yake komai da ganin dama Shi ne makagin hagu da dama Rana da wata, ya bar su alama Mahaliccin halittu da dama A cikin halittu na sa har da Adama Daga Adamu ya yi yaya nasa masu kama Wasu da kiba wasu kuma rama Tabbas! Tsarki ya tabbata ga mai rahma_
0
Jun 23, 2024
Jun 23, 2024 at 2:17 PM UTC
Mai Yawan Rahma

Safana
Written by
33/M/Kano, Nigeria
Jun 23, 2024
Jun 23, 2024 at 2:17 PM UTC
Request permission to use this poem