Submit your work, meet writers and drop the ads. Become a member
Kim Yu May 2015
Tsala e ya nnete tota
E lerato le popota
Ga e go bone makoa
Ga e go tsenye ka sekgwa.

Fa lefatshe le tlhanoga
Le ditshotlo di tlhatloga
O mongwe fela yo o gomotsang
Ke tsala e e go ratang.

Tsala ya maaka, ramatlhajana
Tsamaya le ena nakonyana
Melato a ka e go bolaisa
Fa go buiwa o a itshegisa.

O go tsenya mo kotsing
A go potise ka fa mosing,
Le phepa la gagwe leina
O le tlhatswitse la wena.

Botsala jwa nnete
Ga bo tlhwatlhwa e bokete
Bo rekwa ka setshego
Le lerato la tlholego.
Fell in love with this poem in my High school days, it's a Tswana poem about A True Friend...very beautiful.
Safana Jan 2024
Ya tsalala ihu,
Tsula ya tsalala ihu.
Yayi shiru,
Bayan ya tsalala ihu.
Sai ya kece da ihu,
Tsula ya fece da gudu
Abida tana a gefe.
bayan ya tsala ihu,
Safana Jan 2021
An share duk wata tantama
Lokacin da babu wata Tama
Da za'a zuba akan tabarma

An fada an nanata fada
Babu fada a tskanin fada
Ta fada tasa na fada a fada

Ga su bature mai jan kunnuwa
Ya kifa hula a ka mara kokuwa
Cak! ya cake kuma ya rike hannuwa

Har da galadima mara hannuwa
Ya dunde kai nasa har kunnuwa
Kai! kace buzu ne a bisa  ganuwa

An tsare tsari can bisa tsauni
Sai tsala ihu! ni ku sake ni
Ko na dare derere kan tsauni

Kaga gada a gada sai yin dara
Kallo, kifcen gefe ta ankara
Mai harbi da gwafa ta daddara

Ka ji biri da dila yan yaudara
An ajiye kwalba a cike da madara
Sun dauke a guje ba hattara

Kai shaho Sarkin dauka na samaniya
To ka aje ka gudu ka dau anniya
Kar mahari ya hare ka da kibiya

— The End —