Hello Poetry
Submit your work and get some sparkles! Create free account
Bissimillahi da Allah zan kago. Mahaliccin kowa wanda ya kago. Saiwa a kasa tamkar rogo. In ya fiddo ka ba me saka a kogo. A cikin tafiya lallai zan bi a zango. Na ayari kuma mu ya da zango. A cikin tafiyar har da Adamu Zango. Me kamar zaki don ya wuce rago Ba ya kyautar yadi sai naman rago. Kyautar sa, sai Azurfa har da agogo. Yana bawa makiyan sa, gajere har dogo. Ya kan lullabe su da dadi har bargo. Lakabi nasa Dan Gayu me hannun ungo. Shi me hakuri mawadaci ne tun farko. Duk tsanani ba a dana masa tarko. Ko an dana masa sai yayi karko. Mahassada nasa sai shan katako. Safe da rana zai ta zuba musu koko. Suna daukar masa kaya, Hm! Yan dako. A cikin zafi da sanyi da ruwa mamako.
0
Apr 18, 2024
Apr 18, 2024 at 3:43 PM UTC
Zango

Adam Zango me gari Yaro ne adon gari
Safana
Written by
33/M/Kano, Nigeria
Apr 18, 2024
Apr 18, 2024 at 3:43 PM UTC
Request permission to use this poem